Sin da Zambiya sun daddale yarjejeniyar fitar da kwarurun macadamia nuts
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci biyan diya ga iyalan mafarautan da ’yan ta’adda suka yi wa kisan gilla a jihar Edo
Kwamitin sulhu na MDD ya yi tir da harin da aka kai wa tawagar kiyaye zaman lafiya a Afrika ta tsakiya
Kwamandan dakarun RSF na Sudan ya tabbatar da janyewarsu daga Khartoum
Rundunar sojojin Nijar ta janyewa daga rundunar yaki da ta'addanci a yankin tafkin Chadi