Gwamnatin jihar Katsina ta sha alwashin kare martabar masarautu da kuma al’adun da aka gada da jimawa
Sabbin motocin Bas 100 masu aiki da lantarki sun fara jigilar fasinjoji a birnin Addis Ababa
Sin da Zambiya sun daddale yarjejeniyar fitar da kwarurun macadamia nuts
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci biyan diya ga iyalan mafarautan da ’yan ta’adda suka yi wa kisan gilla a jihar Edo
Kwamandan dakarun RSF na Sudan ya tabbatar da janyewarsu daga Khartoum