Ministan wajen kasar Sin: Ya kamata kasashen BRICS su yi kokari habaka hadin gwiwarsu
Wang Yi, ministan harkokin wajen kasar Sin, ya halarci taron ganawar ministocin harkokin wajen kasashen mambobin BRICS, a gefen babban taron MDD dake gudana a birnin New York na kasar Amurka, a ranar 21 ga wata, inda ya furta cewa, tsarin kasashen BRICS wani muhimmin tsari ne na hadin gwiwa tsakanin kasashen da tattalin arzikinsu ke saurin ci gaba, gami da sauran kasashe masu tasowa. A cewarsa hadin kan kasashen BRICS zai haifar da tarin nasarori, gami da samar da yanayi mai kyau.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku