in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Najeriya: yaki da cin zarafi kan yara
2017-05-31 15:42:08 cri

 


Ranar 27 ga watan Mayu ranar yara ce ta Tarayyar Najeriya. Daliban Abuja suna taru a Eagle square sun yin maci. Jigon wannan biki shi ne yaki da cin zarafi kan yara. Manyan shugabannin FCT suna halartar biki don murnar ranar yara.(Amina daga Abuja)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China