in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mai da hankali kan yaran da iyayensu kan bar su a gida, don gudanar da ayyuka a wurare masu nisa
2016-09-13 14:31:13 cri

Akwai yaran da iyayensu kan bar su a gida, don gudanar da ayyuka a wurare masu nisa, wannan ya sa su ke zama tare da kakaninsu, ko wasu dangogi. A 'yan kwanakin da suka wuce, a sakamakon tallafin da hukumomin lardin Guizhou dake kudu maso yammacin kasar Sin suke bayarwa, ya sa wasu daga cikin irin wadannan yara guda goma suka yi tattaki zuwa birnin Guangzhou na lardin Guangdong, kana daya daga cikin muhimman cibiyoyin cinikayya a nan kasar Sin, domin ganawa da iyayensu da ke can. A cikin shirinmu na yau za mu kawo muku wani bayani game da wannan batu.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China