in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kungiyar kula da 'yan mata ta CINDERELLA CLUB a birnin Shanghai
2015-10-11 12:11:41 cri

Yau shirin namu ya yi balaguro ya isa birnin Shanghai, wanda yana daya daga cikin manyan birane a kasar Sin da suka yi fice ta ko wane fanni. Tafiyarmu ya kai mu ga haduwa da wata kungiya mai zaman kanta mai suna Cinderalla Club da aka kafa shi a shekara ta 2010, musamman don kula da yara 'yan mata da ke tsakanin shekaru 5 zuwa 12, galibi marasa galihu dake tare da daya daga cikin iyayensu walau uwa ko uba, ko kuma wadanda iyayensu suka tafi cin rani. (Kande Gao)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China