in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Furofesa Zhang Hongyan wadda ta hada kan kayan goge na Lute ga kidan Symphony
2017-06-20 14:06:04 cri

Kayan goge na Lute, wanda ke da tarihin fiye da shekaru 2000 a nan kasar Sin, ana kiransa "Sarkin goge". To, idan aka hada goge na gargajiyar kasar Sin da bututun sauti na yammacin duniya, yaya sautin zai kasance? Masu sauraro, a yau, za mu kawo muku wani bayani game da wata kwararriyra matashiya a fannin kada goge na Lute a nan kasar Sin, kuma furfesa a kwalejin kide-kide na tsakiyar kasar Sin madam Zhang Hongyan, wadda take kokarin inganta hade gogen gargajiya da bututun sauti.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China