in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ranar iyaye mata ta duniya
2017-05-16 09:44:18 cri

A cikin shirin na yau, za a dan tattauna kan mata a matsayinsu na iyaye. Dalilin da ya sa ake son tattaunawa kan wannan shi ne, kasancewar wannan Lahadi mai zuwa wato ranar lahadi 14 ga wata a matsayin ranar iyaye mata ta duniya na bana.


Sinawa sun fara murnar ranar iyaye mata daga ne shekaru 80 na karnin da ya gabata. Kuma ya zuwa karshen karni na 20, Sinawa da dama suka fara amincewa da wannan rana, da kuma fara murnar wannan rana ta hanyoyi daban daban. Alal misali, a kan bai wa iyaye mata furanni da waina na musamman na nan kasar sin, sannan wasu su kan yi girki na musamman don iyayensu mata domin nuna kauna da girmamawa gare su.(Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China