Sabon daraktan hukumar WHO ya jaddada ka'idar Sin daya tak
Sabon daraktan hukumar kiwon lafiya ta duniya WHO Tedros Adhanom Ghebreyesus, ya bayyana a yau Juma'a cewa, hukumar WHO za ta ci gaba da biyayya ga ka'idar Sin daya tak a duniya, wadda aka amince da ita a babban taron MDD, da babban taron kiwon lafiya na duniya game da batun yankin Taiwan. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku