in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yawan Amurkawa dake yi wa Sin kyakkyawar fahimta ya karu cikin shekara daya da ta gabata
2017-04-05 10:47:35 cri
Rahoton binciken ra'ayoyin jama'a da cibiyar nazari ta Pew ta Amurka ta fitar, ya ce cikin shekara daya da ta gabata, yawan Amurkawa da ba su dauki kasar Sin a matsayin wata barazana ba ya karu.

A halin yanzu, kashi 44 cikin dari na Amurkawa na yi wa kasar Sin kyakkayawar fahimta, adadin da ya karu da kashi 7 cikin dari a kan na bara.

A cewar cibiyar, dalilin da ya sa Amurkawa ke yiwa Sin kyayyawar fahimta shi ne, yawan Amurkawa na kara kyautata makomar tattalin arzikin kasarsu. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China