in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wakiliyar musamman ta gwamnatin kasar Sin za ta halarci bikin murnar cika shekaru 40 da samun 'yancin kan Cape Verde
2015-07-01 20:48:41 cri

Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Madam Hua Chunying, ta bayyana cewa mataimakiyar direkta a hukumar kayyade iyali da kiwon lafiya ta kasar Sin Madam Cui Li, za ta kasance wakiliyar musamman ta kasar Sin, wadda za ta halarci bikin murnar cika shekaru 40 da samun 'yancin kai a Cape Verde, bikin da za a gudanar a ranar 5 ga watan nan na Yuli. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China