Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani

• Bankin raya Afirka yana fata kasar Sin za ta kara zuba jari a Afirka
More>>
• Za a kara hadin gwiwa tsakanin Sin da Afrika a fannin kudi
An rufe taron shekara-shekara na majalisar bankin raya Afrika wato ADB a takaice jiya ran 17 ga wata da maraice a birnin Shanghai na kasar Sin. Mr. Zhou Xiaochuan, shugaban majalisar bankin raya Afrika na wannan zagaye kuma shugaban bankin jama'ar Sin ya yi wani jawabi a gun bikin rufe taron
• Sin da Afirka abokai ne wajen neman ci gaba
A ran nan, wakiliyarmu Lubabatu ta sami damar yin hira da mai girma Alh.Ali Mahaman Lamine Zeine, wanda ke kan kujerar ministan tattalin arziki da kudi na jamhuriyar Nijer, wanda kuma ya kasance daya daga cikin gwamnonin bankin ADB, kuma da sunan jamhuriyar Nijer, kuma ya zo birnin Shanghai ne musamman don halartar taron nan na shekara shekara na majalisar gwamnonin bankin ADB.
More>>
An bude taron shekara-shekara na kwamitin Bankin Raya Afirka a Shanghai
Saurari
More>>

• A ganin shugaban ADB, tabbatar da dauwamamen  bunkasuwar Afrika yana dogara da fannoni guda shida.

• Ci gaban dangantakar hadin gwiwa ta abokantaka tsakanin Asiya da Afirka yana bukatar kokarinsu tare

• Wakilan da ke halartar taron

• Wsu manema labaru na kasashe daban dabam
More>>
• Bankin raya Afirka yana fata kasar Sin za ta kara zuba jari a Afirka • An rufe taron shekara-shekara na majalisar ADB a Shanghai
• A ganin shugaban ADB, tabbatar da dauwamamen  bunkasuwar Afrika yana dogara da fannoni guda shida. • Ci gaban dangantakar hadin gwiwa ta abokantaka tsakanin Asiya da Afirka yana bukatar kokarinsu tare
• Za a iya samu sakamako mai kyau a gun wannan taron shekara-shekara na ADB • Ya kamata a kirkiro sabbin tunanin hadin kai da tabbatar da samun moriya da nasara tare wajen kara hadin kai a tsakanin Sin da Afrika
• Wata jaridar Zimbabwei tana ganin cewa, kara hadin kan harkokin kudi a tsakanin Sin da Afrika yana da amfani kan kara yin ciniki da Afrika ke yi • Fiyarin ministan kasar Sin Wen Jiabao ya bayyana cewa, kasar Sin za ta ci gaba da taimaka wa kasashen Afrika
• Wani jami'in ADB ya ce, yanzu ana nan ana rage yawan hadarurrukan da ake samu wajen zuba jari a Afrika • Kasar Sin tana fatan sakamakon da aka samu daga wajen zumuncin da ke kasancewa tsakanin Sin da Afirka zai moriyar jama'ar Afirka
• Kasashe daban daban na Afirka suna fatan gama kai da hukumomin kudi na kasar Sin • Shugaban kasar Cape Verde ya iso birnin Shanghai don halartar taron shekara-shekara na majalisar ADB
• Shugaban Rwanda ya iso birnin Beijing don yin ziyara a kasar Sin • An kafa Asusun bunkasuwa na Sin da Afirka
• Bankin raya kasa na Sin yana son gama kai da hukumomin kudi na raya kasa na Afirka • Kasar Sin za ta ci gaba da nuna goyon baya ga bunkasuwar Afirka
• Sin da Afirka abokai ne wajen neman ci gaba
A ran nan, wakiliyarmu Lubabatu ta sami damar yin hira da mai girma Alh.Ali Mahaman Lamine Zeine, wanda ke kan kujerar ministan tattalin arziki da kudi na jamhuriyar Nijer, wanda kuma ya kasance daya daga cikin gwamnonin bankin ADB, kuma da sunan jamhuriyar Nijer, kuma ya zo birnin Shanghai ne musamman don halartar taron nan na shekara shekara na majalisar gwamnonin bankin ADB.
• Masu masana'antu na Sin da Afirka sun hadu a Shanghai don neman hadin gwiwa
Yau Talata a nan birnin Shanghai, na yi hira da wani dan kasuwa mai masana'anta na kasar Sin, wato malam Li Mouxiang, wanda ya kasance shugaban darektocin wani kamfanin yin kayayyakin bunkasa wutar lantarki da ke nan kasar Sin, wanda kuma ya zo birnin Shanghai ne don halartar taron dandalin tattaunawa da aka yi a tsakanin masu masana'antu na kasashen Sin da Afirka.
• Ina halartar taron shekara-shekara na majalisar Bankin raya Afrika, wato ADB na shekarar 2007
Yau ranar 14 ga wata a birnin Shanghai, na samu damar yin hira da Dr.Bamanga Tukur?wanda ya kasance shugaban Business Round table ta Afirka kuma shugaban Nepad Business Group...

Manema labaru na kasashen Sin da Afirka suna aiki

Litattafai iri iri game da wannan taro

Masu halartar taron na kasashen Afirka suna hira

Hotunan wakilan gidan rediyon CRI

Rediyon CRI zai ba da labari kai tsaye

Tutocin kasashe daban dabam

Birnin Shanghai mai kyan gani

Wani wakili ya sauka gun bikin budewar taro