Jefa kuri'a da kuma turawa abokanka domin samun izinin yin ziyara a jihar Xinjiang kyauta
An kaddamar da aikin "Kyan surar jihar Xinjiang", inda masu karatu na gida da na wajen kasar Sin za su iya jefa kuri'a ta hanyar yin amfani da IPAD da wayar salula da dai sauransu a kokarin kasancewa cikin wannan aiki. A waje daya kuma, yayin da kuke tsokane kwarakwatan idanunku da hotunan dake bayyana ni'imtattun wurare na jihar Xinjiang, kuna iya jefa kuri'a domin zaben hotunan da kuka fi so, kuma ku ba da sharhi a kansu, kuna da damar samun kyaututtuka iri daban daban. Adadin jefa kuri'a da na turawa abokanka zai taimaka maka wajen samun damar yin nasara. Me ake jira? Sai a gaggauta shiga wannan gasar kacici kacici.
Babbar Kyauta: Ziyarar Xinjiang, mutane 1
Kyauta ta farko: Yadunan kawata tebur, mutane 5
Kyauta ta biyu: Ingantaccen kayan siliki na Sin, mutane 10
Kyauta ta uku: Kayan aikin ofis, mutane 20
Latsa nan domin samun adireshin IPAD. |