Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An kira cikakken zaman taro karo na biyar na kwamitin tsakiyar JKS karo na 19
2020-10-26 13:23:20        cri
Yau Litinin da safe, an kaddamar da cikakken zaman taro karo na biyar na kwamitin tsakiyar Jam'iyyar Kwaminis ta Kasar Sin karo na 19 a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin.

Babban sakataren kwamitin tsakiyar JKS Xi Jinping ya ba da rahoton aiki a madadin hukumar siyasa ta kwamitin tsakiya, inda ya kuma yi cikakken bayani kan "shawarar tsara shiri na 14 game da neman bunkasuwar tattalin arziki da zamantakewar al'umma cikin shekaru 5 masu zuwa, da kuma burin ci gaban kasa zuwa shekarar 2035". (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China