Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An gabatar da shirin "Jaruman dake cikin hotuna"
2020-09-03 13:26:57        cri

Babban gidan rediyo da talabijin na kasar Sin wato CMG ya gabatar da shirin "Jaruman dake cikin hotuna" domin taya murnar cika shekaru 75, tun bayan da al'ummun Sinawa suka yi nasarar yakin kin jinin Japanawa, kuma shekarar cika shekaru 75 da al'ummun kasa da kasa suka yi nasarar kawo karshen yakin adawa da nuna danniya na duniya. Cikin wannan shiri, an hada hotunan tsoffin fina-finai da kayayyakin da aka yi amfani dasu a lokacin yakin tare, lamarin da ya janyo hankulan al'umma sosai. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China