Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi zai yi jawabi a gun taron shekara-shekara na majalisar bankin zuba jari ga ayyukan more rayuwa na Asiya karo na 5
2020-07-27 10:20:41        cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta sanar a yau cewa, za a gudanar da taron shekara-shekara na majalisar bankin zuba jari ga ayyukan more rayuwa na Asiya karo na 5 ta bidiyo a gobe Talata, wato ranar 28 ga wata, inda shugaban kasar Sin Xi Jinping zai gabatar da jawabi a gun bikin budewar. (Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China