Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya yi murnar fara amfani da tashar samar da lantarki daga ruwa ta Wudongde
2020-06-29 16:03:27        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya jaddada bukatar rungumar sabbin dabarun samun ci gaba, da kai wa sabbin matakai a fannin kimiyya da fasaha, da samun nasara a manyan ayyukan da ake yi domin walwalar jama'a.

Xi Jinping, wanda kuma shi ne Sakatare Janar na kwamitin tsakiya na JKS ya bayyana haka ne yayin da yake murnar fara amfani da tashar samar da lantarki daga ruwa ta Wudongde dake kan iyakar lardunan Sichuan da Yunnan na kudu maso yammacin kasar Sin. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China