![]() |
| 2020-06-21 19:46:42 cri |
Cike da imani

Xi Zhongxun ya halarci babban taron da aka kira domin tabbatar da tsaron sansanin Yan'an dake lardin Shaanxi na kasar.

A ranar 31 ga watan Oktoban shekarar 2017, Xi Jinping da sauran zaunannun mambobin hukumar siyasa ta kwamitin tsakiya na JKS sun sake yin rantsuwar halartar Jam'iyyar a dakin tunanin babban taron JKS karo na farko dake birnin Shanghai.
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China