Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kasar Sin ta mika sakon ta'azziyar mutuwar shugaban Burundi
2020-06-10 20:35:34        cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying, ta shaidawa taron manema labaru a yau a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin cewa, kasarta tana mika sakon ta'azziya ga gwamnati da al'ummar Burundi da ma iyalan marigayi shugaban kasar ta Burundi Pierre Nkurunziza dangane da rasuwar shugaban.

A jiya ne dai, gwamnatin kasar Burundi ta fitar da wata sanarwa, inda a cikinta ta sanar da mutuwar shugaba Nkurunziza sakamakon rashin lafiya. (Ibrahim Yaya)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China