Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya bayyana kudirinsa na bunkasa alakar Sin da Philippines zuwa sabon matsayi
2020-06-09 20:44:59        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya bayyana a yau Talata cewa, a shirye yake ya yi aiki da takwaransa na kasar Philippines Rodrigo Duterte, don ci gaba dada matsayin alakar kasashensu bisa manyan tsare-tsare zuwa wani sabon matsayi.

Xi wanda ya bayyana haka yayin da suke musayar sakonnin fatan alheri da Duterte kan murnar cika shekaru 45 da kulla huldar diflomasiya tsakanin kasashen biyu, ya ce, kasashen Sin da Philippines suna wani muhimmin lokaci na bunkasuwa, baya ga makoma daya a fannin hadin gwiwa. (Ibrahim Yaya)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China