Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kaso 41 cikin 100 na 'Yan Angola na fama da talauci
2020-06-03 10:44:27        cri

Wani rahoto da aka fitar game da ma'aunin talauci na shekarar 2020 a kasar Angola, ya nuna cewa, kaso 41 cikin 100 na al'ummar kasar Sin na fama da kangin talauci, hakan na nufin kimanin mutum 4 cikin 10 na 'yan kasar, suna rayuwa a kasa da ma'aunin talauci, da kudin kasar Kwanzas 12,181 kwatankwacin dalar Amurka 21 a wata.(Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China