Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Labaru guda 9 dangane da shugaba Xi Jinping na kasar Sin da kananan yara
2020-06-01 16:02:24        cri

Labari na uku: Ya rubuta wata wasika ga kananan yara

A gabannin ranar 1 ga watan Yunin shekarar 2016,

'yan makarantar firamare 12 da suka fito daga birnin Taizhou na lardin Zhejiang,

sun rubuta wata wasika ga shugaba Xi Jinping,

a madadin dukkan kananan yaran da masu sharar gona suka haifa a tsibirin Dachen.

Abin da ya wuce zaton kananan yaran shi ne,

abokinsu Xi Jinping ya aike musu da wasikar martani cikin gajeren lokaci, inda ya karfafa gwiwarsu tare da kira gare su, da

su girma su zamo masu ilimi da za su raya tsibirin, tare da kasancewa masu halayya ta kwarai, wadanda kuma za su samu ci gaba.

Kananan yaran sun yi farin ciki sosai, inda suka ce,

"Wannan shi ne kyauta mafi kyau a ranar yara!"

1  2  3  4  5  6  7  8  9  

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China