Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping: Dole a taimakawa manoma
2020-05-23 21:37:18        cri
A yau Asabar, shugaban kasar Sin, kana shugaban kwamitin tsakiya na jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin, mista Xi Jinping, ya halarci taron tattaunawar 'yan majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta jama'ar kasar Sin CPPCC, masu kula da harkokin tattalin arziki, inda ya saurari shawarwarin da 'yan majalissar suka gabatar, tare da jaddada niyyar gwamnatin kasar Sin ta kawar da talauci baki daya a kasar. Ya ce, dole ne a yi kokarin taimakawa jama'a, musamman ma manoma, don samun wadatar al'ummu ta bai daya. (Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China