Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping ya jaddada muhimmancin samar da alfanu ga jama'a
2020-05-22 21:27:31        cri
Ana ci gaba da gudanar da taron shekara-shekara na majalissar wakilan jama'ar kasar Sin a birnin Beijing, fadar mulkin kasar.

A yau Juma'a, yayin da ya halarci shawarwarin da wakilan jama'ar jihar Mongolia ta gida suka gudanar, shugaban kasar Sin, kana babban sakataren kwamitin tsakiya na jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin (JKS) Xi Jinping, ya bayyana kokarin samar da alfanu ga jama'a, a matsayin aiki mafi muhimmanci ga jami'ai mambobin JKS. (Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China