Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi: Muna iya kare rayuka da lafiyar alumma ta ko wane hali
2020-05-22 20:41:55        cri

Da safiyar yau Jumma'a ne aka bude taro na uku, na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin karo na 13. Sa'an nan, da yammacin yau din, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya zanta da wakilan yankin Mongolia ta gida, kan rahoton gwamnatin kasar Sin. Yayin zantawar tasu, Xi Jinping ya ce, jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin, tana mai da bukatun jama'ar kasa gaban komai, a kuma da yaushe

Ya ce, "ana tsayawa tsayin daka wajen neman ci gaba bisa tushen kare al'ummar kasa, kuma muna iya kare rayuka da lafiyar al'umma ta ko wane hali." (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China