Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Amfani da tsarin na'ura mai kwakwalwa ya kyautata fannin ilmin kasar Sin
2020-05-22 13:42:48        cri


Haruna Muhammad Sani, wani malami ne daga Jamhuriyar Kamaru dake aikin koyar da harshen Hausa a Jami'ar koyon harsunan kasashen waje dake lardin Hebei na kasar Sin, ya bayyana ra'ayinsa game da yadda kasar Sin ta saukaka tsarin ilminta musamman bisa amfani da fasahohin na'urorin kwamfuta, kana ya bayyana cewa, harshen hausa ya kasance a matsayin wata muhimmiyar gada dake kara karfin dangantakar dake tsakanin al'ummomin Sin da Afrika. (Ahmad Inuwa Fagam)

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China