Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
CMG zai watsa labarin bude taron majalissar wakilan jama'ar kasar Sin kai tsaye
2020-05-21 20:55:25        cri
Gobe Juma'a da safe, bisa agogon Beijing, fadar mulkin kasar Sin, za a bude taro karo na 3, na majalissar wakilan jama'ar kasar Sin ta 13 a cikin birnin, inda firaministan kasar Li Keqiang zai gabatar da rahoton aikin gwamnatin kasar.

A yayin bude taron, sashen Hausa na CMG, zai watsa labari dangane da taron kai tsaye ta shafinsa na Internet wato: www.hausa.cri.cn, gami da shafin sada zumunta na Facebook wato CRI Hausa. (Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China