Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya ziyarci Taiyuan, babban birnin lardin Shanxi na kasar
2020-05-12 19:37:33        cri
A yau Talata ne, babban sakataren kwamitin koli na JKS Xi Jinping, ya ziyarci Taiyuan, babban birnin lardin Shanxi dake arewacin kasar Sin.

Yayin ziyarar, Xi ya kalli yadda ake aikin farfadowa da daga matsayin masana'natar samar da kayayyakin gargajiya, da yadda kamfanonin samar da kayayyakin suke aiki da dawo wa bakin aiki, da yadda ake aikin kare muhallin halittu da yanayi gami da aikin kandagarki da dakile gurbatar muhalli. (Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China