Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya ziyarci lardin Shaanxi dake arewa maso yammacin kasar Sin
2020-04-21 09:37:58        cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, kana babban sakataren kwamitin tsakiyar jamiyyar Kwaminis ta kasar, a ranar Litinin ya ziyarci lardin Shaanxi dake shiyyar arewa maso yammacin kasar Sin.

Xi ya ziyarci gandun daji na Niubeiliang dake yankin Zhashui, a birnin Shangluo, domin duba aikin kiyaye muhalli a yankin tsaunin Qinling.

Kana daga bisani ya ziyarci kauyen Jinmi dake garin Xiaoling domin duba kokarin da jami'ai ke yi wajen gudanar da ayyukan yaki da fatara a yankin. (Mai Fassarawa: Ahmad Fagam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China