![]() |
|
2020-03-31 19:41:23 cri |
Xi wanda har ila, shi ne babban sakataren kwamitin koli na JKS, kana shugaban rundunar sojojin kasar, ya ba da wannan umarni ne kan wutar dajin da ta tashi a lardin Sichuan dake yankin kudu maso yammacin kasar, inda mutane 19 suka mutu yayin da suka kokarin kashe ta, ciki har da ma'aikatan kashe gobara 18 da wani ma'aikacin dake aiki a wata gona a gandun dajin da ya yiwa ma'aikatan kashe gobarar jagora.(Ibrahim)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China