Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi zai halarci taron kolin musamman na G20 kan COVID-19
2020-03-25 09:47:07        cri
Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin, Hua Chunying ta sanar a yau Laraba cewa, shugaban kasar Sin Xi Jinping, zai halarci taron kolin musamman na shugabannin kungiyar G20 kan yaki da cutar numfashi ta COVID-19 da za a gudanar gobe Alhamis a nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin.

Hua ta ce, taron wanda kasar Saudiya kana shugabar kungiyar ta shekarar 2020 za ta karbi bakunci, zai gudana ne ta kafar bidiyo.(Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China