Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Adadin wadanda suka kamu da cutar COVID-19 a wajen Sin ya kai 50,000
2020-03-14 16:42:23        cri
Rahoton hukumar lafiya ta WHO ke fitar a kullum, ya nuna cewa, adadin wadanda suka kamu da cutar COVID-19 a wajen kasar Sin, ya karu da 7,488, zuwa 51,767, ya zuwa safiyar jiya Juma'a.

Rahoton ya ce baya ga kasar Sin, jimilar kasashe da yankuna 122 ne suka tabbatar da bullar cutar, inda ta yi sanadin mutuwar mutane 1,775, adadin da ya karu da 335 a kan na ranar Alhamis. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China