![]() |
|
2020-03-10 10:31:26 cri |
Hukumomi a kasar Italiya, sun tabbatar a jiya Litinin cewa, mutane 7,985 sun kamu da cutar numfashi ta COVID-19 a kasar.
Adadin ya nuna an samu karuwar mutane 1,598 da suka kamu da cutar a kan na ranar Lahadi, kuma bai kunshi wadanda suka warke ko suka mutu ba. (Fa'iza Mustapha)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China