Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Gwaji ya nuna mutum na biyu da aka tabbatar ya kamu da cutar COVID-19 a Nijeriya ba ya dauke da ita yanzu
2020-03-14 15:44:25        cri
Ministan lafiya na Nijeriya, Osagie Ehanire, ya bayyana cewa, gwajin da aka yi wa mutum na 2 da aka tabbatar ya kamu da cutar COVID-19 a kasar, ya nuna ba ya dauke da ita a jiya Juma'a.

Yayin wani taron manema labarai a Abuja, ministan ya ce mutumin ba ya dauke da kwayar cutar yanzu, don haka za a sallame shi ya koma gida bayan an kammala tantance lafiyarsa. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China