Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Adadin ciniki tsakanin Sin da Najeriya ya kai dala biliyan 19.27 a 2019
2020-03-08 16:24:12        cri
Rahoton hukumar kwastam ta kasar Sin ya nuna cewa, adadin cinikayyar dake tsakanin kasar Sin da tarayyar Najeriya ya kai dalar Amurka biliyan 19.27 a cikin shekarar 2019 da ta gabata, adadin da ya karu da kaso 26.3 bisa dari, idan an kwatanta da shekarar 2018, kana saurin karuwar adadin ya kai sahun gaba a cikin kasashe 40 wadanda suke gudanar da cinikayya mafiya yawa da kasar ta Sin, daga ciki, adadin kayayyakin da Najeriya ta fitar zuwa kasar Sin ya karu da kaso 43.1 bisa dari, a bayyane take an lura cewa, kasar Sin ta riga ta kasance abokiyar cinikayya mafi girma ta Najeriya.(Jamila)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China