Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi: Tabbas Sin za ta ga bayan annobar cutar COVID-19
2020-03-10 20:40:27        cri
A yau ranar 10 ga wata, babban sakataren kwamitin tsakiya na JKS, shugaban kasar Sin, kuma shugaban kwamitin aikin soja na kasar Xi Jinping, ya ziyarci birnin Wuhan na lardin Hubei, domin rangadin aikin dakile annobar cutar numfashi ta COVID-19.

A asibitin Huoshenshan, Xi ya gaya wa masu fama da cutar da ake musu jinya ta wayar tarho cewa, "Yanzu abu mafi muhimmanci shi ne ku zama masu imanin samun sauki, mu yi kokari tare, ko shakka babu za mu yi nasara, ko a Wuhan, ko a Hubei, ko kuma a duk fadin kasar Sin."

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China