An ba da rahoton sabbin mutane 40 da suka kamu da COVID-19 a babban yankin kasar Sin
2020-03-09 10:22:36 cri
Hukumar lafiya ta kasar Sin ta ce, ta samu rahoton sabbin mutane 40 da suka kamu da cutar numfashi ta COVID-19 kana wasu 22 kuma sun mutu jiya Lahadi a babban yankin kasar Sin.
A cewar hukumar, daga cikin wadanda suka mutu, 21 a lardin hubei ne, sai mutum guda a lardin Guangdong. (Ibrahim)