Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An samu karin mutane 119 da suka kamu da cutar COVID-19 a kasar Sin
2020-03-04 10:53:15        cri

Hukumar lafiya ta kasar Sin, ta ce mutane 119 ne aka tabbatar sun kamu da cutar numfashi ta COVID-19 a jiya Talata, kana wasu 38 suka rasu bayan sun sha fama da ita a sassan kasar ta Sin.

Cikin wadanda cutar ta hallaka dai, akwai mutane 37 a lardin Hubei, da mutum guda a yankin Mongolia ta gida mai cin gashin kan sa. A daya bangaren kuma, an gabatar da jerin mutane 143, da ake aikin tantance ko sun kamu da cutar ko a'a. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China