Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bayanan Intanet suna taimakawa Sin wajen gudanar da ayyukan gaggawa
2020-02-27 16:04:33        cri

Fasahohin adana manyan bayanai sun taimakawa kasar Sin a yakin da kasar ke yi da annobar cutar numfashi ta COVID-19 a duk fadin kasar a bangarorin da suka kunshi bibiyar alkaluma, da binciko kwayoyin cutar, da yin magani ga masu dauke da cutar, da yin kandagarki, da kuma samar da kayayyakin da ake bukata wajen tafiyar da ayyukan.

Manyan bayanan su ne ke haskawa hukumomi wajen bibiyar yanayin zirga zirgar jama'a da irin cudanyar da suka yi da sauran jama'a, wadanda suke da matukar muhimmanci a yaki da kuma kandagarkin yaduwar annobar.(Ahmsf Fagam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China