Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi: Tallafin da kasashen Afirka suka baiwa Sin a yakin da take yi da cutar numfashi ya nuna kyakkyawan kawancen su
2020-02-25 21:01:19        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya ce tallafin da kasashen Afirka suka baiwa Sin, a yakin da take yi da cutar numfashi ta COVID-19, ya nuna kyakkyawan kawancen dake wanzuwa tsakanin sassan biyu.

Shugaban na Sin ya bayyana hakan ne a Talatar nan, yayin zantawarsa ta wayar tarho da firaministan Habasha Abiy Ahmed. Ya ce Sin da Afirka na yin fadi tashi tare, suna kuma taimakawa juna. (Saminu Hassan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China