Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Tattalin arzikin kasar Sin zai farfado bayan annobar cutar numfashi
2020-02-07 19:23:49        cri
Pan Gongsheng, mataimakin gwamnan babban bankin kasar Sin ya bayyana yau Jumma'a a nan Beijing cewa, babban bankin kasar ya kebe rancen kudi na musamman da yawansa ya kai kudin Sin RMB yuan biliyan 300 don tallafawa manyan masana'antun kera kayayyakin likitanci da kayayyakin masarufi.

Mr. Pan Gongsheng na ganin cewa, bayan annobar cutar numfashi, tattalin arzikin kasar Sin zai samu farfadowa sosai, kana kyakkyawan ci gaban tattalin arzikin kasar Sin ba zai canza ba sakamakon bullar annobar. (Tasallah Yuan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China