Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin: An tabbatar da yan kasashen waje 19 dake kasar Sin sun kamu da cuta, 2 daga cikinsu na warkewa
2020-02-06 16:47:24        cri

Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta yi bayyani a nan birnin Beijing a yau Alhamis cewa, ya zuwa tsakar ran 6 ga wata, an tabbatar da 'yan kasashen waje 19 dake kasar Sin sun kamu da cutar numfashi, 2 daga cikinmu sun warke sun fito daga asibiti, sauran 17 kuwa ana kebe su a cikin asibiti don samun jinyya. Sin za ta ci gaba da ba da kulawa ga 'yan kasashen waje dake kasar Sin, kamar yadda take yi ga Sinawa, don tabbatar da tsaro da lafiyar jikinsu, haka kuma ba da tabbaci ga zaman rayuwa da yanayin aikinsu. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China