Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sudan da Sudan ta kudu sun tsawaita wa'adin hadin kansu a fannin man fetur zuwa shekarar 2022
2019-12-24 15:54:18        cri

Kafar yada labarai ta kasar Sudan, ta ba da labarin dake cewa, jami'an Sudan da Sudan ta kudu, sun kulla wata yarjejeniyar tsawaita wa'adin hadin kansu kan hada hadar man fetur a Khartoum, fadar mulkin Sudan a jiya Litinin, inda aka amince da shirin tsawaita wa'adin hadin kasu a wannan fanni, zuwa watan Maris na shekarar 2022. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China