Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
#MacaoSAR 20#Xi Jinping ya bayyana fatansa na ganin ci gaban Macao a fannoni guda hudu
2019-12-20 11:09:00        cri
Yau Juma'a shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayyana cewa, kiyaye manufar "Kasa daya amma tsarin mulki biyu" babban aiki ne da ake sanya gaba, ya bayyana fatan sa na ganin sabuwar gwamnatin yankin musamman na Macao da bangarori daban daban na al'ummar za su kara inganta gudanar da harkokin yankin, da ciyar da tattalin arziki gaba yadda ya kamata, da kara ba da tabbaci da kyautata zaman rayuwar jama'a, da kara inganta zaman lafiya da kwanciyar hankali tsakanin a'umma, don inganta ci gaban yankin zuwa wani sabon matsayi. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China