Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
#MacaoSAR 20#Xi Jinping: Macao ta dade da aza tubali mai inganci na aiwatar da manufar "kasa daya tsarin mulki biyu"
2019-12-20 10:55:52        cri
A jawabin da ya gabatar yau Jumma'a, shugaba Xi Jinping ya nuna cewa, al'ummar yankin musamman na Macao suna da kyakkyawar al'adar kishi da kaunar kasarsu gami da alfahari da al'ummar kasar baki daya, dalili ke nan da aka cimma nasarar aiwatar da manufar "kasa daya amma tsarin mulki biyu" a Macao.

Gwamnati gami da bangarori daban-daban na yankin Macao na maida hankali sosai kan yayata al'adar kishin kasa, abun da ya sa matasan yankin suka kara nuna kauna da kishin kasarsu wato Sin.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China