Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
#MacaoSAR 20#Xi Jinping ya halarci babban bikin murnar cika shekaru 20 da dawowar yankin Macao kasar Sin
2019-12-20 10:38:15        cri
Yau Jumma'a 20 ga wata da safe ne, aka yi bikin murnar cika shekaru 20 da dawowar yankin Macao karkashin ikon kasar Sin, da ma bikin rantsar da sabbin shugabannina yankin musamman na Macao karo na 5 a dakin gasar wasannin motsa jiki na gabashin Asiya. Babban sakataren kwamitin tsakiyar JKS, shugaban kasar Sin, kana shugaban kwamitin kula da harkokin soja na kwamitin tsakiyar kasar Xi Jinping ya halarci bikin, inda kuma ya gabatar da muhimmin jawabi. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China