Firaministan Sin ya gana da sabon jagoran yankin Macao
2019-09-11 20:01:53 cri
A yau ne firaministan kasar Sin Li Keqiang, ya damkawa Ho Iat Seng dokar majalisar zartarwa ta zama jagoran yankin musamman na Macao a wa'adin mulki na biyar, yayin wata ganawa a nan birnin Beijing.(Ibrahim)