2019-09-10 14:13:57 cri |
Shugaban sashin tattalin arziki da kudi na yankin musamman na kasar Sin Macao Liang Weite, ya bayyana a jiya Litinin cewa, tattalin arzikin Macao zai ci gaba da fuskantar girgiza, a don haka gwamnatinsa za ta gwada yadda za ta fuskanci kalubale a fannin yawan mutane da suka rasa aikin yi, da sayayya, da tsarin kudi, tare kuma da gaggauta aikin manyan ababen more rayuwa, don ingiza bunkasuwar tattalin arzikin yankin. (Amina Xu)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China