Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaba Xi ya shirya liyafar maraba da baki halarta baje kolin kayayyakin da ake shigarwa Sin
2019-11-04 20:58:29        cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, da mai dakinsa Peng Liyuan, sun jagoranci liyafar maraba da manyan baki, mahalarta bikin baje kolin kayayyakin da ake shigo da su kasar Sin CIIE karo na 2, da ake gudana a birnin Shanghai. Baje kolin dai na bana, ya samu mahalartar jama'a da dama daga kasashen duniya daban daban. (Saminu Hassan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China