Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kasar Sin ta kaddamar da ka'idojin kyautata muhallin kasuwanci
2019-10-23 15:43:39        cri

A kwanakin baya, firaministan kasar Sin Li Keqiang ya sa hannu kan wani umurnin gwamnati, wanda ya kai ga kaddamar da ka'idojin kyautata muhallin kasuwanci, wadanda za a fara aiki da su daga ranar 1 ga watan Janairun shekarar 2020. (Tasallah Yuan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China